Abin sha’awa: Soyayya irin ta dauri
Dankon soyayya na daya daga cikin ababen dake tafiyar da Duniya, sa’annan duk mutum nada sha’awar ace wani na son shi, kowane mutum na bukatar a kaunace shi.
A fannin soyayya ma ba’a bar tsofaffi ba, inda suma sukan nuna ma junansu soyayya matuka, dama dai hausawa sunce da tsohuwar zuma ake magani.
KU KARANTA: Aliko Ɗangote ya halarci bikin yaron babban dillalinsa
Bincike ya nuna idan masoya suka dade suna tare, kuma har suka tsufa a tare, toh soyayyar na yin karkon da ba za’a iya karya shi ba.
Ga wasu hotuna dake bayyana tsananin soyayyar dake tsakanin tsofafi
1. Soyayya ruwan zuma
2. Da tsohuwar zuma ake magani
3. indai da kauna, soyayya bata tsufa
4. Gemu baya hana wasa
5. Tantabara uwar alkawari
6. Mutu ka raba, takalmin kaza
Zaku iya samun mu a shafin Tuwita @naijcomhausa
Asali: Legit.ng