Wole Soyinka ya farka takardan zama Amurkan sa

Wole Soyinka ya farka takardan zama Amurkan sa

Yace ba zai hana kowa neman izinin shiga kasar Amurka ba

Wole Soyinka ya farka takardan zama Amurkan sa

Babban goskan ilimin turanci,Farfesa Wole Soyinka ya tabbatar da cewa ya farka takardan zama a Amurkansa mai suna 'Green Card.'

Wole Soyinka ya bayyana hakan ne a yau Alhamis, 1 ga watan Disamba cewa ya cika alkawarinsa na fyaga takardan zama a Amurkansa kuma zaiyi kaura da kasar Amurka idan Donald Trump ya lashe zaben Amurka.

KU KARANTA: Yansanda sun cika hannu da Likitan bogi, amma ƙwararre a harkar tiyata

 “Na riga nayi abinda nan ace zanyi, Na ban Amurka. Na cika alkawari na. Na yarda katin zama Amurka na kuma na bar Amurka na koma inda nike can dama.

Kana yace ba zai hana kowa neman izinin shiga kasar Amurka ba.

“Yanada amfani a lokuta da dama. Ba zan taba hana wani neman katin idan yana bukata ba ….amma ni na gaji.

Kafin yanzu, Wani yayi gargadi ga Soyinka akan niyyar lalata takarda irin wannan,inda yace za’a iya kaishi gidan yari idan ya farka shi. Lauyan mai suna Kayode Ajulo.

Asali: Legit.ng

Online view pixel