Talauci ya sanya wata budurwa sanya kayan leda

Talauci ya sanya wata budurwa sanya kayan leda

- Da alama karayar tattalin arziki ya tsananta ma wasu, ta yadda har basa iya siyan kayan sawa

- Sakamakon haka ne jama’a da dama ke kirkiran hanyoyi daban daban don kula da bukatun iyalansu, wasu hanyoyin ma ababen dariya ne

Talauci ya sanya wata budurwa sanya kayan leda

KU KARANTA: Ya tsinci dimbin gwala-gwalai a gidan daya gada

Da haka ne aka samu wata budurwa tane tafiya akan titi sanye da bakar leda a jikinta, da sunan kayan sawa. Bugu da kari ma har wani salon dinki aka yi ma ledan, ta yadda bashi da wuya, sa’annan kuma ga karamin siket, duk an dinka su da Leda.

Kalli hoton budurwar da kyau a nan:

Tambaya shine, wannan hauka ne ko ado?

Zaku iya samun labaran mu a shafin Tuwita @naijcomhausa

&feature=youtu.be

Asali: Legit.ng

Online view pixel