Azzakarin wani mutum ya koma cikin gwiwar sa bayan daya ga
1 - tsawon mintuna
Wani mutum ya fuskanci wani jarabawar da bai taba gani ba a rayuwar sa, bayan daya gama kwanciya da matar wani mutum.
A cewar Tuko, mutumin yazo neman gafara ne bayan daya gama yin amfani da wata matar aure a kasar Kenya.
KU KARANTA: Wani mutum ya farfasa ma yaron aikinsa kai da duka
Ya dai bayyana cewar, ya kamata ya futo filine domin ya nemi gafara a yafe masa, sakamakon komawar da azzakarinsa yayi ciki wajen gwiwar sa bayan daya gama yin jima'in da matar auren.
Yawan cin mutane dai suna zargin cewar mijin matar yayi mata wani abune domin yasan matar sa tana biye biyen mazaje, domin idan sukayi amfani da ita su fuskanci irin wannan bala'in.
Allah ya kikaye!
Asali: Legit.ng