Zahra Buhari zata auri ‘dan hamshakin attajiri
- Zahra Buhari daya daga cikin ‘yaya matan Shugaba Muhammadu Buhari ce
- Yar budurwar wacce ta karanta medical microbiology a jamián Surrey a Ingila zatayi aure
- Zata auri dan hamshakin attajiri ,Ahmed Indimi
Zahra Buhari daya daga cikin ‘yaya matan shugaba Muhammadu Buhari ,wacce ta karashe karatun jamíar ta a kasan Ingila tana shirin shiga dakin mijinta.
KU KARANTA: Taraliyan da faru a karshen mako(Karanta)
Zahra zata auri dan wani hamshakin mai kudi a kwanaki nan gaba. Auren da ake sa ran zaá yi shagali amma shugaba Buhari bai son haka, yan uwa da abokan arzikine kawai zasu halarci auren, wannan bisa ga rashin almubazarrancin da rayuwan ba wahala na shugaba Buhari .
Kwanankin baya an samu rahotannincewa gwamnan jihar Zamfara,Abdulaziz Yari ne ya raya cewa zai aureta amma budurwar ta fito tace bata amince da shi ba.
Game da cewar jaridar Abuja Reporters, saurayinta Ahmed Indimi,yaron mai kudin nan Mohammad Indimi zai hadu da ita a ranan 2 ga watan disamba,2016.
Asali: Legit.ng