Hoton auren yar Oga Bello

Hoton auren yar Oga Bello

- Adebayo Salami wanda aka fi sani da Oga Bello Sanannen jarumi ne na fina-finan Nollywood                                                          

- Daya daga cikin yaran sa Olamide Adebayo tayi aure da mista Lamina 13 ga watan Nuwamba kuma zata zama mata ta biyu ga mista Lamina

Hoton auren yar Oga Bello

Adebayo Salami wanda aka fi sani da Oga Bello Sanannen dan wasan Nollywood ne, darakta kuma mai rubutawa . Ya fito a finananan wasar yarbanci da turanci kamar Ajani Ogun da Ilari.

Ranar lahadi 13 ga watan Nuwamba ya bada auren yar shi Olamide Adebayo ga mista Lamina wanda yana da mata kafin ita.

Hoton auren yar Oga Bello

Mista Lamina ya auri Shediat Lamina kuma suna da yara a tsakanin su. Kamar yadda addinin musulunci ya tana Musulmi ze iya auren mace fiye da daya, shi yasa ya aure ta a matsayin mata ta 2.

KU KARANTA: Yan fashi sun kirkiro sabon salon yin sata

Anyi bikin a Ikurodu jahar Legas , sa'annan kuma sauran taurari kamar Ronke Oshedi Oke yana gurin bikin. Muna taya amarya da ango murna.

Kalli hotuna.

Hoton auren yar Oga Bello
Hoton auren yar Oga Bello
Hoton auren yar Oga Bello

Asali: Legit.ng

Online view pixel