Jihohi 33 da su kasa biyan Albashin ma’aikata
1 - tsawon mintuna
- BudgIT, wata kungiyar fafutuka sunyi amfani da ilimin fasaha wajen gudanar da bincike da kuma tabbatar da cewa anyi abin da yakamata.
- A shekarar 2015, kugiyar ta saki jihohi 19 da suka kasa biyan ma’aikata albashi, amma yanzu abun ya tashi zuwa jihohi 33.
Ga sunayen jihohin da suke wahala kafin su biya albashi
Ga jihohin da suka biya wani bangare amma basu gama biya ba :
KU KARANTA: Hukumar JAMB ta kawo abin farin ciki
Amma ga jihohin da suka iya biya nan:
A bangare guda, kakakin majalisan wakilai,Yakubu Dogara ya bayyana cewa gwamnatin tarayya zata dawo da N20billion ga kowani jiha akan ayyukan gwamnatin tarayyan da suka yi.
Ku biyomu a shafinmu ta Tuwita: @naijcomhausa
Asali: Legit.ng