Mace mai jarumta kamar Namiji
Wata kyakyyawar budurwa tayi suna a shafukan yanar gizo inda aka dinga tattauna batun ta.
Kyakyyawar budurwar tayi wani abu ne wanda sai marasa tsoro zasu iya aikatawa, wannan jarumta kuwa shine ta dauki kanta hoto yayin da take cikin tukin jirgin sama!
Ita dai wannan budurwa ma’aikaciya ce da kamfanin jirage na Emirates inda take kula da fasinjoji. Rahotannin sun bayyana cewa budurwar ta yi yawo kasashe sama da 60, ciki har da Najeriya.
KU KARANTA:Barnar da harin tsagerun Neja Delta ke haifarwa
Yayin da take jawabi, budurwa da ba’a bayyana sunanta ba tace tana matukar kaunar taron aradu da ka. Kuma tana jin dadin yin hakan.
Eh toh! Zamu iya yarda tunda dai gashi zaka ganta kullum cikin murmushi.
&list=PL6sEiOi0w1ZCJ2pYczvQeEWNY5u811xJt&index=107
Asali: Legit.ng