An haifi wani yaro da nakasa a kai saboda mahaifiyar shi

An haifi wani yaro da nakasa a kai saboda mahaifiyar shi

An haifi wani yaro da nakasa, ba kunnen gefen hagu, kuma akwai ruwa a kwakwalwar shi, da fuska maudadda,saboda mahaifiyar shi ta sha maganin hana haihuwa a lokacin da take da ciki.

An haifi wani yaro da nakasa a kai saboda mahaifiyar shi

Hoton jaririn ya watsu a dandalin sadarwa bayan wata yarinya ta mai suna  Sylvia Ijeoma ta saka a shafin ta na Facebook tace zuwa ga matasan zamanin mu, kada kuyi ma yan matan ku ciki, saboda wata ta haifi wani jariri a a asibitin mu yau, ba kunnen hagu, da fuska modadda, ruwa cikin kwakwalwa saboda amfani da maganin hana haihuwa da mahaifiyar sa tayi da ta samu ciki, kuyi hattara kar ya faru da ku.

Ruwa cikin kwakwalwa wani yanayi ne da mutum ze kasance ba lafiyayye bane a kwakwalwar shi saboda ruwan da ke ciki, wannan ciwon yana janyo zafi a cikin kai, ga kuma yara yana sa yaro kan shi yayi tayin girma,, ze sa kuma yaro yin amai, rashin bacci da, suma, da kuma zaka ga kullum idanun sa suna kallon kasa, wannan ana warke wa kawai in yi aiki.

Dan haka yan mata ku kiyaye, ku dena shan maganin hana daukar ciki da cikin ko babu, in ana son yin rayuwa cikin koshin lafiya.

Asali: Legit.ng

Online view pixel