Hoton auren ma'aurata kafin aure

Hoton auren ma'aurata kafin aure

Kyawawan to tunanin ma'aurata da suka dauka kafin auren su, sun basu a yana gizo.

Hoton auren ma'aurata kafin aure

Kyawawan hotunan ma'aura da suka watsu a yana gizo. Masoyan sun watsa hotunan da suka dauka kafin auren nasu a shafinsu na instagram.

Haka kuma, zamu iya tabbatar da soyayyar da suke yi ta hanyar ganin hotunan nasu.

Sunan mutumin Sean sannan kuma yana sunbartar kyakkyawar abokiyar rayuwarsa. Sannan anga hoton ma'auratan suna sumbatar junansu a cikin gida da kuma wajen gida.

Hoton auren ma'aurata kafin aure

Soyayya ba abunda yafi ta dadi musamman idan masoyan suna son junan su. Gaskiya akwai sha'awa sosai kuwa. Hotunan dai an dauke su ne a gidan mai daukin hotuna. Shine kuna ganin cewar yayi muka girma ne ku rike? Bari muji ta bakin ku.

Shin iri wannan hotuna suna da amfani na rayuwar jama'a?

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng