Wata mace mai goyon ‘kaza’ (Hotuna)
1 - tsawon mintuna
In da ranka ka sha kallo, a yan kwanakin da suka shude ne aka hangi wata mata data goya akuya tana tikar rawa a wani taron biki.
Sai ga shi kwatsam an hangi wata mata tana goye da kaza yayin da take kokarin shiga motar haya.
Wannan mata dai an hange ta ne ta daure kazar katakam! A bayan ta kai ka ce goyon jariri ne, duk da cewa an kasa tantance matar, amma fat a magantu a shafukan yanar gizo.
KU KARANTA:Hotunan Rahama Sadau tare da su Akon
Masu tattauna batutuwa suna ganin kamar a kasar kamaru ne wannan lamari ya afku.
Me kake tunani game da wannan matar?
&index=99&list=PL6sEiOi0w1ZCmg6rIvhdW7Xeicx_0Gk05
Asali: Legit.ng