Anga wata mata ta goya akuya tana tawa da ita a ciki mutane
1 - tsawon mintuna
Abin mamaki baya karewa a duniya, a inda aka hangi wata mata ta goya akuya a bayan ta tana rawa da ita a cikin mutane.

Matar tare da akuyar a goye a bayan ta.
Matar dai da aka ganta ta goya akuyar tana ta uban rawa a cikin jama a, suko mutane suka tsaya suna kallon ta.
Haka kuma, bawai tana murnan ne kawai ba da akuyar ba. Itama akuyar ta sanya mata kayan a jikin ta, inda ta daura ma akuyar wani jan dan kwalli ta rufe mata katon ta sannan ta sanya dankwalin kuma a wuyan ta, sai kuma ta daura mata farin kwalle a kafafun ta.
Allah ya kyauta.
Asali: Legit.ng