Ma’aurata sun haifi yan-biyu biyu a shekaru biyu
1 - tsawon mintuna
Sau dayawa mafi yawancin mutane na bayyana farin cikinsu da haihuwa yan biyu ko kuma fiye da haka.
Haka suma ma'urata Femi Adisa da matarsa Tomi Adisa wadanda ke da yaya maza yan biyu, sun kara samun kyautan yan biyu, kuma duk a cikin shekaru biyu.
A watan Oktoba na shekarar 2014 ne suka haifi yan biyun sun a fari, sai kuma yanzu suka kara samun wasu yan biyun, mace da namiji.
KU KARANTA: Alkalai biyu sun sha tambayoyi a hannun hukumar EFCC
Muma a nan muna taya su murna. ga sauran hotunan a kasa.
Asali: Legit.ng