An damke Fasto yana lalata da matar makwabciyarsa

An damke Fasto yana lalata da matar makwabciyarsa

-Fasto Qondani yayi abin Kunya da makwabciya

-Ya bar matarsa a gida ya je yana lalata da wata mata

An damke Fasto yana lalata da matar makwabciyarsa

Wani Fasto wacce matarsa ya bashi kunya cikin jama’a bayan ta damke zindir haihuwar uwarshi da wata mata yar Zimbabwe .

Fasto Qondani Moyo,ya yi abin kunya ne yayinda matarshi ,Patricia Moyo ta kama shi a ranan bikin haihuwarshi. Yana lalata da Mavis Dube wacce take makwabciyar shi.

KU KARANTA:Manyan Igbo suka gurgunta Biafra – Uwazuruike

Jaridar B-metero ta ada rahoton cewa Mavis sakatariya ce a asibitin Tsholotsho kuma Fasto Qondani ya kasance mai basu shawara ne. Fasto ya silale daga gida ba tare da sanin cewa matarsa na kallonsa ba.

Yayinda ya shiga dakin Mavis, ya shiga dakin baccin ta, matar da ke binsa a baya ta basu dan lokaci kadan dominn su fara lalatan su kawai sai ta afka musu suna zindir haihuwan uwarsu. Faston ya samu ya arce da gudu amma ita matan da dukufa tana dukan Mavis.

Da aka sami Fason, yace : wani ne kawai ke son ya ga bayan aurena yace ina wurin mavs. Matana tace dakin mavis suka fara rikici.

Asali: Legit.ng

Online view pixel