Kai tsaye: Yadda wasan Najeriya da Ghana ke gudana: 1-1

Kai tsaye: Yadda wasan Najeriya da Ghana ke gudana: 1-1

Aka ce rana ba ta karya.

Karfe shida na yamma agogon Najeriya da Nijar aka fara buga wasar kwallon tsakanin Najeriya da Ghana

Gasar kwallon duniya 2022: Sai da Najeroya ta kalli wasu kasashe

Kasar Ghana ta yi waje da Najeriya a wasar hayewa gasar kwallon duniya da za'a buga a kasar Qatar bana.

Najeriya ta zura kwallo ta biyu amma an je duba VAR

Dan kwallon Najeriya Victor Osimhen ya zura kwallo ta biyu amma na'urar VAR tace ba ci bane, an soke.

Har yanzu ana 1-1

Najeriya ta samu feneriti

Kyaftin din Najeriya, William Ekong, ya ramawa Najeriya kwallo ta fenaroti

An ci Najeriya kwallo daya

Dan kwallon Ghana Thomas Partay ya zurawa Najeriya kwall daya

Tags:
Online view pixel