Ibrahim Magu
Mun ji tsohon Shugaban Alpha Beta ya nemi Mohammed Umar ya kakkabe takardun korafin bincike, ya ba sabon Shugaban EFCC shawara ya binciki zargin da ake yi masu.
A makon nan tsohon Shugaban EFCC Ibrahim Magu zai san matsayarsa a Najeriya. Ana binciken Magu da laifuffukan irinsu argin rashin gaskiya, watsi da sauransu.
Mun ji cewa an fara zargin sabon shugaban Hukumar EFCC da yi wa manyan Ma’aikata cin layi wurin aiki. Sababbin nadin mukamai da aka yi ya jawo wannan matsala.
Kwamitin Salami na fadar shugaban kasa da ke gudanar da bincike a kan Ibrahim Magu, ya ki amsa bukatar dakataccen shugaban na EFCC na nadar zaman da za su yi.
Za ku ji cewa a makon nan, wani tsohon Lauyan EFCC ya fadi yadda Ibrahim Magu ya sa aka damke shi babu gaira babu dalili a lokacin ya na aiki da hukumar ta EFCC
Hukumar da'ar ma'aikata (CCB) ta shirya tuhumar Ibrahim Magu, tsohon mukaddashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC), bisa zargin
Shararren Lauya Mike Okhezome ya rantse yayin da ya gana da kwamitin da ke binciken Ibrahim Magu wanda ya ce an hana ni zuwa gaban kwamitin in wanke kai na.
Da ya ke tabbatar da hakan yayin hirarsa ta wayar tarho da NAN a ranar Talata, Adeola Adedipe, lauyan Maina, ya bayyana cewa an saki Maina da yammacin ranar Lit
Lauyan ya bayyana cewa EFCC ta saka kudin da ta kwato a asusun NNPC bisa wani tsari da hukumomin biyu mallakar gwamnati da wasu manyan dillalan man fetur suka a
Ibrahim Magu
Samu kari