Manyan Labarai A Yau
Shahararren fasto, Agyeman Elvis ya shawarci amaren da ke shirin shiga daga ciki a kan su yi taka-tsan-tsan da irin kawayen da suke zaba a matsayin yan matansu.
Gogaggen dan jarida kuma kwararre a bangaren kafar watsa labarai, Mallam Abdulhamid Agaka, ya riga mu gidan gaskiya. A cewar kafar watsa labarai ta PRNigeria,
Ma’aikacin banki dan Ghana, Edward Asare ya bayyana yadda wani mai gyaran takalmi gurgu ya taimaka wajen gyara masa takalmin makarantarsa da ya baci a 2007.
An gano wani dan siyasar Kebbi yana taya al'ummar mazabarsa sharan kwata. Ana ganin hakan na daga cikin dabarun da yan siyasa ke amfani da su a lokacin zabe.
Yan Najeriya sun jinjinawa wani matashi mai suna Adetunji Olusola Ajao Philip, kan daukaka sunan kasar a Dubai bayan wata karramawar da ya samu a wajen aikinsa.
'Yan ta'adda sun sake kai mummunan hari unguwar Keke B, Millennium City dake karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna inda suka yi awon gaba da mutane da yawa.
Mataimakin kakakin majalisar wakilai, Ahmed Idris Wase, ya bayyana cewa hukumar tsaro ta DSS sai da ta gabatar da rahotannin tsaro 44 kafin farmakin yarin Kuje.
Oluchi Mbadugha mai shekaru 29 ta gurfana a gaban kotun Majistare da ke Ogba, jihar Lagas, bayan ta yiwa matar dan uwanta, Christian Precious, dukan kawo wuka.
Bayan shafe tsawon watanni hudu a hannun yan ta’addan da suka suka yi garkuwa da su, Barista Hassan Usman, fasinjan jirgin kasan Kaduna ya sadu da yan uwansa.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari