EFCC
Yayin da Gwamna Usman Ododo ya tsere da mai gidansa Yahaya Bello, wani lauya ya yi Allah wadai da matakin inda ya bukaci Majalisar jihar ta tsige shi.
Gwamnan jihar Kogi ya shiga tsaka mai wuya bayan hukumar hana shige da fice ta kasa ta bayar da umarnin cafke shi. Wannan na zuwa daidai lokacin da EFCC ke nemansa
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta bayyana tsohon gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, a matsayin wanda take nema ruwa a jallo.
Hukumar EFCC ta yi barazanar yin amfani da jami'an sojoji domin cafke tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, wanda ya ki yarda jami'an hukumar su kama shi.
Hukumar EFCC ta gargaɗi dukkan masu kokarin kawo mata cikas yayim gudanar da ayyukanta na doka, ta ce babban laifi ne da za ɗaure mutum shekara 5 a gidan yari.
Yayin da hukumar EFCC ta zagaye gidan tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, Gwamna Usman Ododo na jihar ya yi nasarar sulalewa da mai gidan nasa.
Babbar kotun jihar Kogi mai zama a Lokoja ta hana hukumar yaƙi da rashawa EFCC kamawa, tsarewa da gurfanar da tsohon gwamnan jihar, Yahaya Bello.
Mai shari’a Emeka Nwite na babbar Kotun Tarayya da ke zama a Abuja ya amince da bukatar hukumar yaki da yi wa tattalin arziki tu’annati (EFCC) na kama Yahaya Bello.
Gwamnan jihar Kogi, Usman Ododo, ya isa gidan magabacinsa, Yahaya Bello da ke Abuja sakamakom mamayar da jami'an hukumar EFCC suka kai maa har gida.
EFCC
Samu kari