EFCC
Ofishin yada labarai na tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya fito ya kalubalanci hukumar EFCC da ta nuna shaida cewa ta taba gayyatar tsohon gwamnan.
Hukumar hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati ta EFCC ta musanta cewa tana bibiyar tsohion Gwamna Yahaya Bello da gayya a cewar Shugaban hukumar Ola Olukayede.
Hukumar EFCC ta yi nasarar gurfanar da Yahaya Bello a gaban alkali a jiya Talata. Bayan sauraron karar, kotun ta daga shari'ar zuwa 10 ga watan Mayu
Shugaban hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayyana cewa hukumar ta kwato N120bn daga hannun 'yan damgara.
Hukumar hana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta bayyana yadda ta gano dala dubu 720 da tsohon gwamnan Kogi ya sace daga asusun jiha ya biya kudin karatu
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya ce ya fi karfin amsa gayyatar EFCC. Shugaban hukumar ne ya bayyana haka da yake bayani a kan zance da su ka yi ta tarho
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta sakwe shigar da kara kan tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele.
Shugaban hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziki zagon ƙasa EFCC, Ola Olukoyede ya ce zai sauka da muƙaminsa matuƙar ba a gurfanae da Yahaya Bello ba.
EFCC ta kama Hadi Sirika, ministan Buhari, bisa zargin salwantar da kudi har naira biliyan 8. Ana zarginsa ne da hada kai da dan uwansa wurin karkatar da kudin
EFCC
Samu kari