EFCC
Matakin da tsohon gwamnan Kogi Yahaya Bello ya dauka na gujewa kamu ko mika kansa domin amsa tambayoyi a hukumar EFCC ya jawo Allah wadai daga tsofaffin gwamnoni 2.
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta gurfanar da tsohon kwamishinan kudi na jihar Kwara a gaban kotu kan badakalar N1.22bn.
Jigon PDP a Najeriya, Segun Showunmi ya koka kan yadda Shugaba Bola Tinubu ya ci amanar Nasir El-Rufai da Yahaya Bello kan halin da suke ciki a yanzu.
Wata kotu a Maiduguri ta yi daurin shekara ga wanda ya ci dukiyar marayu har naira miliyan 12. Alkalin kotun ya ce sun yi hukuncin ne bayan tabbatar masa da laifin
Kwamitin da ke sauraron korafin da gwamnatin Kano ta shigar da Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci al'umma da su bada shaida kan lamarin domin yin adalci.
Tsohon gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya shawarci Alhaji Yahaya Bello da ya daina wasan buyan da yake yi, ya fito ya kai kansa ga hukumar EFCC.
Yayin da ta shirya dakile matsalar cin hanci da rashawa a Najeriya, hukumar EFCC ta yi sabbin nade-nade da suka hada da darektoci 14 domin inganta ayyukanta.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, ta caccaki tsohon gwamnan jihar Kogi kan kin mika kansa ga hukumar EFCC domin a bincike shi.
Babbar kotun jihar Kogi ta umarci shugaban hukumar EFCC, Ola Olukoyede ya hallara a gabanta kan saɓa doka da ya yi kan binciken tsohon gwamnan jihar, Yahaya Bello.
EFCC
Samu kari