Zaben Edo
Awanni bayan tsige Kwamared Philiph Shaibu, Gwamna Godwin Obaseki ya ɗauki ɗan shekara 37 a matsayin sabon mataimakin gwamnan jihar Edo ranar Litinin.
Kwamitin mutum bakwai da babban alkalin jihar Edo ya kafa ya fara zaman domin bincike kan zargin da majalisar dokoki ke wa mataimakin gwamna, Shaibu.
Aƙalla tsofaffin shugabannin kananan hukumomi takwas ne daga PDP a jihar Edo suka sauya sheka zuwa jami'yyar APC ana daf da gudanar da zabe a jihar.
Majalisar dokokin jihar Edo ta umurci alkalin alkalan jihar samar da kwamitin mutanen da za su duba zarge-zargen da ake yi wa mataimakin gwamnan jihar don tsige shi.
Bayan sanar da dan takarar mataimakin gwamna a Edo, shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya sauya dan takarar mataimakin gwamna a zaben jihar.
Wasu gungun matasa da suka ƙunshi maza da mata sun yu zanga-zangar adawa da shirin majalisar dokokin jihar na tsige Shaibu daga kujerar mataimakin gwamna.
Majalisar jihar ta lissafo laifukan da mataimakin gwamna, Philip Shaibu ya yi yayin da ake shirin tsige shi wanda aka fara a jiya Laraba 6 ga watan Maris a jihar.
Kujerar mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu ta shiga tangal-tangal yayin da majalisar dokokin jihar ta fara shirin tsige shi daga kan mukaminsa.
Kungiyar mataan Najeriya NYCN reshen Turai ta bayyana cewa bai kamata a fara yunƙurin tsige Shaibu daga kujerar mataimakin gwamnan jihar Edo ba a yanzu.
Zaben Edo
Samu kari