Zaben Edo
Mstaimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya fito ya yi magana kan taimakon da ya ba Gwamna Godwin Obaseki a siyasance. Shaibu ya ce ya yiwa gwamnan rana.
An hango sunan Sanata Ifeanyi Uba cikin sunayen yan siyasa da za su jagoranci yakin neman zaben jam'iyyar APC a zaben jihar Edo da za a yi a watan Satumba mai zuwa.
Dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Edo, Sanata Monday Okpebolo, ya yi alkawarin samar da ayyukan yi sama da 5000 ga matasa a jihar idan ya ci zabe.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Ogun (OSIEC) ta zaɓi ranar 16 ga watan Nuwamban 2024 domin gudanar da zaɓen kananan hukumomi 20 da ke a jihar.
Jam'iyyar APC ta ci karo da cikas da daruruwan magoya bayanta da na LP suka watsar da jam'iyyunsu inda suka da koma PDP a jihar Edo ana shirin zabe.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta ba na hannun daman Ministan Abuja, Nyesom Wike mukami a kwamitin kamfe na zaben jihar Edo da za a yi a watan Satumbar 2024.
Jam'iyyar PDP a jihar Edo ta bayyana fushinta kan komawar mataimakin gwamnan jihar, Philip Shaibu zuwa jam'iyyar APC. Ta ce hakan ya nuna son kansa a fili.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya sha alwashin kwato jihar Edo daga hannun jam'iyyar PDP. Ya fara shirin cimma wannan kudirin.
Philip Shaibu, mataimakin gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya watsar da jam'iyyar PDP a jihar tare da komawa APC yayin da Abdullahi Ganduje ya karbe shi.
Zaben Edo
Samu kari