APC
Jam'iyyar APC reshen jihar Anambra ta sanar da cewa ba za ta shiga cikin zaben kananan hukumomin da za a gudanar a jihar ba. Ta dauki matakin zuwa kotu.
Kungiyar Shehu Buba Umar Vanguard (SBUV) ta bukaci Sanatan Bauchi ta Kudu, Sanata Shehu Buba ya fito neman kujerar gwamnan jihar duba da irin gudunmawa da ya bayar.
Gungun 'yan kungiyar 'yan TikTok din Kwankwasiyya ne suka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki a kasa. Matasan sun koma APC ne ta hannun Sanata Barau Jibrin.
Shugaban ‘yan kasuwar mai da iskar gas na Kano, Alhaji Hassan Nuhu Hassan, ya fice daga NNPP zuwa jam’iyyar APC ta hannun Sanata Barau I Jibrin a ranar Alhamis.
An yi hasashen faduwar jam’iyyar APC kamar yadda aka yi hasashen yaki tsakanin Shugaba Bola Tinubu, mataimakinsa Kashim Shettima, Ganduje da Akpabio.
Mawaki Ali Isah Jita ya sauya sheka daga jam'iyyar NNPP zuwa APC. Jita ya hakura da tafiyar Kwankwasiyya ne tare da komawa APC ta hannun Sanata Barau Jibrin.
Wasu yan daba sun kai farmaki ofishin kamfen Gwamna Lucky Aiyedatiwa yayin da ake shirin gudanar da zaben gwamnan jihar Ondo a watan Nuwambar 2024.
Jam'iyyar APC mai adawa a jihar Edo ta samu koma baya yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zaben gwamnan a cikin watan Satumban 2024 da muke ciki.
Yayin da aka fara shirin zaben 2027 a Najeriya, tsohon kakakin kamfen jam'iyyar LP, Kenneth Okonkwo ya ce ya kamata Atiku da Tinubu da Obi su janye tsayawa takara.
APC
Samu kari