APC
Jam'iyyar APC ta yi ikirarin cewa gwamnan Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo ya ba da umarnin a cire dukkanin allunan shugaban kasa Bola Tinubu daga jihar.
A ranar 21 ga watan Satumbar 2024 hukumar zaben ta sanar da cewa za a gudanar da zaben gwamna a jihar Edo inda za a ga wace jam'iyya ce za ta yi nasara.
Hasashen wani malamin addini ya nuna wanda zai lashe zaben gwamnan jihar Edo a 2024. Majiyar Legit.ng ta ruwaito cewa malamin ya yi hasashen ana saura awa 48 zabe.
A labarin nan, za ku ji cewa a ranar Asabar mai zuwa ne mazauna jihar Edo za su nufi rumfunan zabe domin sake zabar gwamna bayan Godwin Obaseki ya cinye wa'adinsa.
Jam'iyyar PDP a jihar Sokoto ta yi Allah wadai da sake ware makudan kudi har N30bn na wasu ayyuka inda ta bukaci hukumar EFCC ta fara bincike a kai.
Dan takarar jam'iyyar APC a zaben gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo na daga cikin manyan 'yan takarar gwamna a zaben na ranar Asabar, 21 ga watan Satumba.
Rikici ya barke tsakanin gwamnatin jihar Bauchi da Sanata Shehu Buba Umar mai wakiltar Bauchi ta Kudu kan harbe-harbe da aka yi a kauyen Zaranda.
Jam’iyyar adawa ta APC a Kano ta bayyana cewa za ta sa ido kan yadda gwamnatin Abba Kabir Yusuf za ta yi amfani da tallafin gwamnatin tarayya a jihar.
Dan takarar gwamna a karkashin inuwar jam'iyyar Action Alliance (AA) a zaben jihar Edo, ya janye daga yin takara. Ya marawa dan takarar APC baya.
APC
Samu kari