APC
Bayan shafe awanni ana tattara sakamakon zaben jihar Edo, Hukumar zabe ta INEC bayyana Monday Okpebholo na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya yi nasara a zaben.
Yayin da ake dakon sakamakon zaben jihar Edo, Gwamnonin jam'iyyar PDP a Najeriya sun tura sako ga hukumar zabe ta INEC game da yin adalci a zaben.
Dan takarar APC a zaben gwamnan jihar Edo da aka yi ranar Asabar, Sanata Monday Okpebholo, ya fara hangen nasara a zaben bayan APC ta ba PDP tazarar kuri'u 54,437.
Rahotanni sun bayyana cewa jam'iyyar APC ita ce a kan gaba bayan da hukumar zabe ta INEC ta bayyana sakamakon kananan hukumomi 13 na jihar Edo a ranar Lahadi.
Rahotanni sun bayyana cewa Gwamna Godwin Obaseki ya gaza ba jam'iyyar PDP nasara a karamar hukumarsa ta Oredo a zaben gwamnan jihar Edo da aka gudanar.
Ba a gama tattara sakamakon zaben jihar Edo ba, magoya bayan PDP sun durfafi ofishin INEC da ake tattara sakamakon zaben domin gudanar da zanga-zanga.
Gwamnonin jihohin APC da ke jihar Edo sun fara murna da addu'o'i tun kafin sanar da sakamakon zaben jihar Edo a hukumance yayin da ake cigaba da tattarawa.
Rahotanni sun bayyana cewa Dan takarar gwamnan jihar Edo a karkashin jam’iyyar PDP Asue Ighodalo ya yi nasara a karamar hukumarsa ta Esan ta Kudu maso Gabas.
Rahotanni daga cibiyar tattara sakamakon zaben gwamnan jihar Edo da ke da zama a birnin Benin ta sanar da cewa PDP ta samu kuri'u 5,311 a Ovia ta Arewa maso Gabas.
APC
Samu kari