APC
Shugaban jam'iyyar APC, Ganduje ya jagoranci gwamnonin APC zuwa fadar shugaban kasa, Bola Tinubu da ke Abuja a yau Alhamis 26 ga watan Satumbar 2024
Ana hasashen jam'iyyar APC za ta taka rawar gani a zabukan jihohin Ondo da Anambra da Osun da Ekiti da za a gudanar kafin babban zaben 2027 mai zuwa.
A cikin wannan rahoton za ku ji cewa, jam'iyyar PDP reshen jihar Adamawa ta bayyana takaicin yadda hukumar zabe ta INEC ta fitar da sakamakon zaben Edo.
Da alama tsuguno bata kare ba bayan kungiyar APC reshen Arewa ta Tsakiya ta ki amincewa da hukuncin babbar kotun tarayya kan nasarar Abdullahi Umar Ganduje a kotu.
Babbar kotun jihar Kano ta yi hukunci inda ta dakatar da APC da PDP da wasu jam'iyyu guda 19 daga kawo cikas ga hukumar zaben jihar Kano (KANSIEC).
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya yi kakkausan martani kan masu zarginsa da hannu cikin ta'addancin da ke addabar mazauna Zamfara.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya tsallake rijiya da baya bayan kotu ta yi fatali da shari'ar da ke neman a tsige shi daga mukamin shugaban jam'iyya.
Bayan tattara sakamakon zaben jihar Edo, Hukumar zabe ta INEC ta tabbatar da Monday Okpebholo na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben da aka yi.
A rahoton nan za ku ji cewa shugaban LP reshen jihar Edo, Kelly Ogbalo ya yi zargin cewa an tafka magudi a zaben da dan APC ya yi nasara bayan doke PDP da LP.
APC
Samu kari