Adam Zango
Kannywood: Ana tsula tsiya na kin-karawa a cikin harkar fim – Zango
Mun samu labari cewa Dan wasa Adam Zango yace akwai mutanen banza a ‘yan fim. Adam Zango yace ana buga fasikanci a harkar fim wanda har ya wuce misali.
Kyakkyawar amaryar Adam A. Zango ta kasar Kamaru ta haihu
Jarumi Adam A Zango Allah ya azurta shi da samin diya mace. Tun bayan da akayi auren mutane suka zura ido dan ganin shin zai barta ta jima ko kuma zai sake ta
Breaking! Popular Hausa actor ends his career in Kannywood
Adam Zango, a popular Hausa actor announced his plans to end his career in the Hausa movie industry Kannywood, and switch to music instead.