Ayo Fayose
Mun ji Gwamna Kayode Fayemi ya yi watsi da hotunan takarar Shugaban kasa. Gwamnan na Ekiti ya ba Masoyansa kunya, ya zargi masu yada hotunan 2023 da kinibibi.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya sha alwashin mayar da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo zuwa gidan fursuna a kan manyan laifuka da ake zargi.
Mun ji cewa Coronavirus ta harbi Kwamishinonin Gwamnan Ekiti amma dai ana sa ran cewa Gwamnan na Ekiti da wadanda su ka harbu da ciwon su na kara samun sauki.
Ana jita-jitar cewa Ibrahim Magu ya ba Femi Falana wasu makudan kudi. Sai aka ji jiya tsohon Gwamna Ayo Fayose ya ba Femi Falana shawarar ya tafi gaban kotu.
Jiga-jigan Jam’iyyar APC su na ta faman kai wa juna hari tun lokacin zaben 2018. Har yanzu ba a kawo karshen bambancin da aka samu a gidan APC a jihar Ekiti ba.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Mista Ayodele Peter Fayose ya rufewa manyan APC kofar komawa jam’iyyar PDP. Yanzu haka ana rade-radin Hadimin Buhari zai koma PDP.
Gwamnan Ekiti da wani Hadimin tsohon gwamnan sun bada labarin yadda Ajimobi ya mutu. Daga tafiya Abuja, Sanata Abiola Ajimobi ya yi dawowar da ba zai farka ba.
Gwamnan Jihar Ekiti ya dura kan Mai ba Shugaban kasa Buhari shawara a rikicin APC. Kayode Fayemi ya karyata rahoton zuwa wurin Shugaban kasa da Victor Giadom.
A cikin wasu jerin sakonni da ya wallafa a shafinsa na Tuwita, Fayose ya bayyana cewa; "APc ta fada rikici saboda Allah ya na fushi da jam'iyyar a kan take hakk
Ayo Fayose
Samu kari