Ayo Fayose
Jigon APC Bola Ahmed Tinubu, mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi da Ayo Fayose na iya gadan shugaban kasa Buhari a 2023.
A jihar Ekiti, COVID-19 ta jawo za a rika bude masallatai da coci a ranakun Juma’a da Lahadi kawai. Kayode Fayemi shi ne Gwamnan farko da ya takaita ibada.
Tsohon Gwamna Mista Ayo Peter Fayose ya yi tir da watsin da Shugaban kasa ya yi da gayyatar Majalisa. Kuma Fayose ya ce yanzu kowa na da-na-sanin zaben Buhari.
Babbar kotun tarayya dake jihar Legas ta amince wa tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, wanda ake zargin damfarar naira biliyan 2.2, ya tafi kasar waje.
Ayodele Fayose ya yi zargin cewa mambobin majalisar wakilai za su dandanakudarsu a hannun gwamnatin tarayya kan sammaci da suka aikewa Shugaba Muhammadu Buhari.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana cewa kudirinsa na gaba shine imma ya zama fasto don isar da sakon Allah ko kuma Shugaban kasar Najeriya.
A jiya wani Maaikacin banki ya tona yadda aka rika sintiri da kudi a lokacin Ayo Fayose ya na Gwamna. Shaidan EFCC ya tona asirin tsohon gwamnan na jihar Ekiti.
A yau ne Ayo Fayose ya bayyana gwamnan Oyo cikin masu hannu a harin da aka kai masa. Gwamnan jihar Oyo ya caccaki Fayose, ya ce tsohon Gwamna ya na sambatu ne.
A baya za ku tuna cewa tsohon Gwamnan ya fito ya na sukar Bode George a Legas. Wadannan kalamai sun fusata jam’iyya, sun bukaci Fayose ya fito ya bada hakuri.
Ayo Fayose
Samu kari