Jihar Zamfara
Bello Matawalle, karamin ministan tsaro ya tura sakon gargadi ga masu fatan juyin mulki a Najeriya inda ya ce basu kishin dimukradiyya da ci gabanta.
Kungiyar Izala a jihar Zamfara ta tura gargadi ga kakakin gwamnan jihar kan yadda ya ke kare hukumar CPG da ake zargi da kisan malamin Musulunci, Sheikh Hassan Mada.
Dakarun rundunae sojin saman Najeriya sun yi nasarar halaka ƴan bindiga masu yawa yayin da suka kai samame maɓoyar hatsabiban ƴan bindiga a Zamfara da Katsina.
A jiya Talata ce 5 ga watan Maris aka yi wa wani malamin addini kisan gilla mai suna Abubakar Hassan Mada a garin Mada da ke birnin Gusau a Zamfara.
Sojijin yankin Kudu maso Gabashin Najeriya sun kashe wasu tsagerun Biafra da kuma kungiyar tsaro ta Gabas (IPOB/ESN) guda biyar, sun kubutar da mutane 15 a Zamfara.
Sojojin rundunar Operation Hadarin Daji sun yi nasarar ceto mutane 15 daga hannun ƴan bindiga a kauyen Tsohuwar Tasha, ƙaramar hukumar Ƙaura Namoda.
Sanata mai wakiltar Zamfara ta Yamma a majalisar wakilai, Abdulaziz Yari Abubakar, ya tanadi tireloli 358 na kayan hatsi domin rabawa talakawa a lokacin Ramadan.
Yan bindiga sun sake tare titin zuwa garin Maradun, hedkwatar ƙaramar hukumar Maradum a jihar Zamfara, sun yi ajalin babban jigon PDP tare da wasu bayin Allah.
Jami’an tsaro a jihar Zamfara sun yi nasarar cafke wani kasurgumin dan ta’adda da ya addabi al’ummar jihar da hare-hare wanda suka sace daliban Jami'ar Gusau.
Jihar Zamfara
Samu kari