
Yar Wasa







Manyan Masana sun zabi Gwarazan ‘Yan kwallon da ba su da sa’a a tarihi. Pele, Ronaldo, Messi, Cristiano su na cikin sahun XI na Taurarin ‘Yan kwallo na farko.

A jiya aka ji cewa ‘Dan wasan tsakiya da bayan Barcelona ya kamu da COVID-19. ‘Dan wasan da yanzu haka yake fama da rauni a cinya, zai yi jinyar Coronavirus.

Rahotanni sun nuna cewa ana binciken abin da ya kashe Diego Maradona, kuma an gano cewa kwayoyin da yake afawa su ka hallaka tsohon ‘Dan wasan kwallon Duniyan.

Mun kawo maku wasu lokuta da tsohon Tauraron kwallon kafa Diego Maradona ya yi fice da zarra bayan tsohon ‘Dan wasan na Duniya, Maradona ya mutu a shekara 60.

A jiya Lahadi ne Migayu su ka sake damke ‘Dan wasan kwallon Super Eagles da ya yi ritaya C. Obodo. Tsohon Tauraron ya fito bayan kwana 1 a hannun ‘Yan bindiga.

Da alama dai Paul Pogba ba zai kara bugawa kasarsa Faransa kwallo ba. Kalaman shugaban kasar Faransa na cin kashi su ka sa ‘Dan wasa Pogba ya ajiye kwallo.
Yar Wasa
Samu kari