Yakin Biyafara
Sheikh Bello Yabo ya gargadi Gwamnati cewa mutanen Nijar da Najeriya ‘yanuwa ne, Malamin Musulunci ya caccaki shugaba Tinubu a kan shirin yaki da makwabtan.
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya ce gwamnonin Kudu maso Gabas da shugabannin Igbo zasu zauna da shugaban kasa Bola Tinubu kan matsalar tsaron yankinsu.
Tun 2021 Nnamdi Kanu yake shari’a da gwamnatin tarayya, Muhammadu Buhari zai bar mulki yana daure. Bola Tinubu zai gaji tirka-tirkar Nnamdi Kanu da gwamnati.
An harbi jirgin kasar Turkiyya da ya je kwashe ’yan kasar da suka makale a Sudan bayan bangarorin da ke yakar juna sun amince su kara tsagaita wuta na awa 72.
A halin yanzu ana ta fada tsakanin wasu Hausawa da Gwarawan da suke rayuwa a Abuja. Majiyoyi sun nuna a ranar Asabar rigimar ta fara, har zuwa yanzu ana yi.
Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Talata ya ce gwamnatinsa za ta cigaba da ganin cewa Najeriya ta cigaba a matsayin kasa daya, The Punch ta rahoto. Da ya ke tun
Abuja - Ministan yada labarai da al’adu, Alhaji Lai Mohammed, a ranar Alhamis ya roki kamfanin Google da ta hana mambobin kungiyar ‘yan asalin Biafra (IPOB
Dakarun Sojin kasar Rasha sun harba makami mai linzami cikin biranen Ukraniya yayinda Sojin kasa suke kokarin shiga, jami'ain gwamnati da manema labarai sun bay
Lauyan Shugaban kungiyar masu neman kafa kasar Biyafara IPOB, Nnamdi Kanu, mai suna Ifeanyi Ejiofor ya koka kan yadda ake wahalar da shi a kurkukun hukumar DSS.
Yakin Biyafara
Samu kari