
Wizkid







Shahararren mawakin nan na Najeriya, Wizkid, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari da takwaran sa na Amurka, Donald Trump, ko kadan ba su da damu da al'ummar su ba.

Mahaifin Tauraron Mawakin nan Davido ya bada gudumuwa da nufin yaki da cutar Coronovirus. Wannan Bawan Allah ya bada kudi da makudan tallafi na Naira biliyan 1.

Mawaki Ayodeji balogun wanda aka fi san da Wizkid ya yi magana a kan kokarin haramta shigo da janareto kasar nan don samar da wutar lantarki da majalisar dattij

Yayin da ake shirin bikin AMMA, Shugaba Buhari ya yi alkawarin taimakawa Makadan Nahiyar Afrika. Gwamnatin Tarayya tace za ta sa hannu wajen gagarumin taron da za a shirya a watan gobe.

Wasu Taurarin Najeriya sun yi watsi da shirin da aka shirya a Afrika ta Kudu kwanan nan. Daga ciki akwai Fitacciyar Mawakiyar Najeriya Tiwa Savage wanda ta dauki mataki na tsayin daka.

Majiyar Legit.ng tace: Amma sai dai Boluwatife Balogun, dan Wizkid na farko, ya nuna kudurinsa na son fara sana’ar tsutura da wasu kayayyakin ado inda wannan yaro ya bayyana aniyarsa ta fara wannan sana’a inda yake kallon wasu jig
Wizkid
Samu kari