
WhatsApp Nigeria







Hukumar NITDA ta gargadi 'yan Najeriya game da wasu sabbin ka'idojin da kamfanin WhatsApp ya bullo dasu tsakaninsa da masu amfani da manhajar ta sada zumunta

Kafar sada zumunta ta WhatsApp ta sanar da cewa nan ba da dadewa ba zata dena aiki a miliyoyin wayoyi a fadin duniya. Akwai yuwuwar masu amfani da kafar a tsoffin wayoyi masu yawa zasu kasa amfani dashi...

Yayinda zaben 2019 ke gabatowa, hukumar zabe mai zaman kanta ta haramta wa jami’an kasancewa mamba a kungiyoyin WhatsApp. Hukumar zaben ta aika da wata wasika ga dukkanin kwamishinonin zabe 37, inda take sanar masu hukuncin ta.

Masu wayoyin Nokia, Blackberry da Windows na da can dole su nemi sababban wayoyi irin su Apple da Android na zamani domin hawa WhatsApp daga Junairun 2018.

Mun samu labari daga BBC Hausa cewa Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe ya nada ma'aikatar kula da shafin yanar gizo irin su Whatsapp a Kasar kwanan nan.

Daya daga cikin manyan abubuwan da ke hana yara karatu da kuma cin jarrabawa sune wadannan kafafen sadarwar na zamani irin su manhajar Whatsapp da BBM
WhatsApp Nigeria
Samu kari