
Warri







Yansanda sun kama wata kasurgumar mace yar fashi da makami a jahar Delta
Jami’an rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Delta sun samu nasarar kama wata gawurtacciyar yar bindiga dake mummunan sana’ar fashi da makami a jahar Delta mai suna Bella Lucky tare da abokan ta’asanta guda biyu.

Matatun man fetur 3 da zasu fara tace mai a mulkin Buhari - Mele Kyari
Wani jawabi da Ndu Ughamadu, jami'in hulda da jama'a na NNPC, ya fitar, ya ce ziyarar da Kyari ya kai matatar man na daga cikin kokarinsa na tabbatar da cewa matatun sun fara aiki cikin lokacin da NNPC ta tsara. Kyari ya ce fara a