Latest news

Top stories

WAEC

Kano da jihohi 4 mafi kwazo a Najeriya - WAEC
Kano da jihohi 4 mafi kwazo a Najeriya - WAEC

Hukumar shirya jarabawar kammala makarantun sakandire ta Afirka ta Yamma wato WAEC, ta daraja jihar Kano a cikin sahun jihohi biyar da suka fi kwazo a jarrabawar da hukumar ta gudanar a bana cikin fadin kasar nan.

Online view pixel