Yemi Osinbajo
Gaskiya ta bayyana bayan da faifan bidiyo ke yawo cewa shugaban Amurka, Joe Biden ya ce Buhari ya mutu shekaru shida da suka wuce, bincike ya tabbatar karya ne.
Boss Mustapha ya bayyana cewa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya so Sanata Adeleke Olurunnimbe Mamora ya zama a matsayin mataimakinsa ba Yemi Osinbajo ba.
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayyana babban dalilin da ya hana shi halartar taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyarsa ta APC.
Wasu shahararrun mutane da suka yi aiki da tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, sun samu sabbin mukamai. Sun hada da Yemi Osinbajo, Zainab Ahmed da sauransu.
Yemi Osinbajo tsohon mataimakin Buhari ya samu sabon mukami bayan sauka daga mulki, an nada shi mai bada shawara a Global Energy Alliance for People and Planet.
A ranar 24 ga watan Yuni za a zabi Shugaban kasa da 'Yan Majalisa a Sierra Leone. Tuni Yemi Osinbajo ya jagoranci tawagar kungiyar Commonwealth zuwa kasar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Juma’a, 29 ga watan Mayu, ya bukaci dukkanin zababbun jami’an gwamnati da wadanda aka nada da su bayyana kadarorinsu.
Shugaba Buhari ya bayyana bin dokan kundin tsarin mulki na bayyana kadarorinsa kafin da kuma bayan ya shiga ofishinsa haka ne zai inganta aiki da bin ka'ida.
Gwamnatin Buhari ta yarda ‘Yan kasuwa su kirkiro Jami’o’i. Gwamnati ta yarda a kirkiro Jami’o’in a sun kai 36, adadin Jami’o’in ‘Yan kasuwa ya haura 70 kenan.
Yemi Osinbajo
Samu kari