
Veronica Adeleke







Sabon Sanatan nan mai son rawa zai takarar gwamna a jam'iyyar ta PDP
Sanata Ademola Adeleke, sanata mai son rawa a bainar jama'a, wanda ya ja hankalin kasar nan a bara jim kadan bayan cin zabensa, ya bayyana aniyar tsayawa takarar gwamnan jiharsa ta Osun a zaben da za'a yi a bana a Satumba...