
Siyasar Amurka







Chris Ngige ya bayyana cewa bai yi tunanin tsadar fam zai kai N100m ba. Yanzu Ngige ya na sa rai magoya bayan da yake da shi a Najeriya za su yi masu karo-karo.

Duk da Buhari ya sa baki, har yanzu ana fama da rikicin cikin gida a Jam’iyyar APC. Rigingimun da ake fama da su a Kano, Zamfara, Kwara da wasu jihohi na nan.

Kungiyar Kiristoci ta Najeriya ta bayyana bukatar a mika wa Kirisra kasar nan a zaben 2023 mai zuwa. Kungiyar ta ce ya kamata yanzu Kirista ya hau tunda Musulmi

Wani mutumi a kasar Amurka ya samu yanci bayan shekaru 37 a kurkuku yayinda aka gano karyar laifin kisan kai akayi masa a shekarar 1984 a birnin Philadelphia.

Babatunde Fashola, Ministan Ayyuka da Gidaje na Najeriya ya ce gwamnatin Muhammadu Buhari ta fi gwamnatin Amurka samar da ayyukan more rayuwa ga al'umma a kasar

Gwamnatin Amurka ta rattafa hannu kan takardan yarjejeniyar taimakon $2.1 billion ga Najeriya domin taimaka mata wajen farfadowa daga annobar COVID-19 da kuma.
Siyasar Amurka
Samu kari