
UNILAG - University of Lagos







Ma’aikatan asibitin koyon aiki na Jami’ar jihar Legas sun kebe daga Jama’a saboda rigakafi daga cutar Coronavirus. Shugaban asibitin LASUTH, Tokunboh Fabamwo.

A baya kun ji ana zargin tsohon ‘Dan wasa JJ Okocha da laifin kin biyan haraji a Legas. Yanzu ana neman janye karar inda mu ka kawo ma ku yadda shari’ar ‘JayJay’ Okocha da Hukumar LIRS ta kasance.

APC ta nada wani Bahaushe a cikin Kwamishinonin Legas. Gwamnatin Legas za ta tafi da wannan Bahaushe mai shekaru 52 watau Ahmed Kabir Abdullahi a ka zaba ya rike mukami da dama a da Legas.

Wani bidiyo da yake yawo a shafin sada zumunta na Twitter wanda wani mai amfani da shafin mai suna PrinceEbuka ya yada, ya nuna lokacin da wasu ma'aikatan bankin jami'ar Legas su biyu suke kokarin yin lalata a lokacin da suke...

Yanzu haka a na shirin sake shiga wani yajin aiki a Makarantun Jami’o’in Gwamnati inda kafin nan za yi ta fama da zanga-zanga a kan Kudin da Gwamnati ta warewa Jami’a na alawus.

Wani dalibin jami'ar Legas ya tsallake rijiya da baya yayinda yan daba suka kai masa hari. An kai dalibin mai suna Bayo asibiti da gaggawa
UNILAG - University of Lagos
Samu kari