Latest news

Trending news

Top stories

Uganda

'Yan sanda sun kai hari Masallaci.
'Yan sanda sun kai hari Masallaci.

'Yan sanda a kasar Uganda sun bayyana mutuwar mutane biyu a lokacin da suka kai wani sumame a wani masallaci da su ke zargin cewa ana amfani da shi wajen saka wa yara matasa wata mummunar akida ta tsattsauran ra'ayi...

Online view pixel