
Kano pillars







Da duminsa: Kotu ta bawa EFCC izinin tsare tsohon shugaban INEC
A ranar Alhamis ne wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Legas ta bawa hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) izinin cigaba da tsare tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kan ta (INEC), Farfesa Maur