
Shafin Tuwita







Abuja - Bayan shafe kwanaki 100 cif da hana amfani da shafin Tuwita a Najeriya, rahoto ya nuna makudan kuɗaɗen da kasar ta rasa saboda matakin da ta ɗauka.

Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana wasu ka'idoji da dole kamfanin Twitter ya cika su kafin ya zama mai cikakken aiki a kasar. Ta lissafa ka'idojin masu sauki.

Bayan da gwamnatin Buhari ta sauko ta yafe wa kamfanin Twitter bisa kuskurensa, kamfanin ya fito ya yi bayani kan matakin da gwamnati ta dauka kan soke haramcin

Ministan yada labarai da al'adu, Lai Mohammed, ya bayyana cewa nan babu dadewa gwamnatin tarayya za ta dage dokar haramta Twitter da tayi a fadin Najeriya.

Gwamnatin Nigeria ta shaida wa babban kotun tarayya a Legas cewa bata hana yan Nigeria amfani da dandalin sada zumunta na Twitter ba, tana mai cewa har yanzu ak

A kasar Indiya, wata kungiya ta yi wuf ta maka kamfanin Twitter a kotu bisa zargin shiga harkokinta da ba a gayyace ta ba. Ta ce twitter na shirin cutar da kasa
Shafin Tuwita
Samu kari