
Tiransfan yan kwallo







Ahmed Musa zai rike kambun Najeriya a wasanni masu zuwa. Wannan karo ba a gayyaci babban dan wasa Mikel Obi Najeriya za ta fafata da kasar Sanagal da Burkina.

Ranieri ya jagoranci Leicester City wadda ta lashe kofin bara a wani abu na almara, amma a bana kungiyar tana matsayi na 15 bayan da ta buga wasannin mako.

Sanchez wanda ya ci wa Arsenal kwallaye takwas a kakar wasannin bana

Mourinho yana so a bashi damar sallamar Rooney, saboda kasa taka rawar ganin da yake yi a kasa da kungiya

Jose Mourinho ya bara bayan shirun da yayi kan korafin da ake tayi kan wasar Paul Pogba.

Chelsea na daf da sayen dan wasan tsakiyar Kungiyar Inter Milan mai suna Marcelo Brozovic dan Kasar Paraguay Inji Goal.com
Tiransfan yan kwallo
Samu kari