Nafisa Abdullahi
Wani jami’in Gwamnatin Jihar Oyo ya kamu da cutar COVID-19 yau a Garin Ibadan. Hakan na zuwa ne bayan tsohon gwamnan Oyo, Abiola Ajimobi ya mutu da wannan cutar
Toke Mokinwa ba bakuwa bace a kafafen sada zumuntar zamani. Toke ta jawo cece-kuce ne a kafar sada zumuntar zamani ta tuwita saboda ra'ayinta da ta bayyana a kan mazan da ke cin amanar matansu.
Gwamnan PDP ya karbe sarautar da aka yi wa Sarakuna 21. Hakan na nufin an ruguza rawanin Sarakunan da aka kafa a 2017 wanda ya hada fada tsakanin Mai martaba Olubadan na kasar Ibadan, Saliu Adetunji da ‘yan majalisarsa.
Wata shugabar Fulani ta bayyana gagarumar gudumuwar da Makiyaya su ke badawa a kasar nan inda ta fadi mataki daya da Fulani za su dauka ‘Yan Najeriya su dandana kudarsu.