
Yan sandan SARS







Kwamitin binciken da gwamnatin jihar Legas don tattaunawa da wadanda yan sandan SARS suka ci zarafinsu ta sakin jerin sunayen wadanda aka hallaka ko aka jiwa.

Kwamitin bincike da gwamnatin jihar Lagas ta kafa domin tattauna lamarin wadanda jami'an SARS suka ci zarafinsu ya gabatar da rahotonsa a ranar jiya Litinin.

Kwamitin binciken da gwamnatin jihar Legas don tattauna da wadanda yan sandan SARS suka ci zarafinsu ta sakin rahoton bincikenta kan kashe matasan da akayi.

Kwamitin bincike kan zaluncin yan sandan EndSARS a ranar Laraba ta saurari bayanin yadda wani barawon waya, Ogaga Ohore, ya rasa rayuwarsa a sakamakon rikici.

Hukumar gidajen gyara hali ta jihar Oyo, ta bayyana cewa Fursunoni 837 ne suka arce daga gidan yarin Abolongo sakamakon harin da yan bindiga suka kai daren Juma

Lekki - Jami'an yan sanda a ranar Laraba sun tarwatsa matasan dake zanga-zangar tunawa da EndSARS dake gudana a Lekki Toll Gate, jihar Legas. Jami'an yan sandan
Yan sandan SARS
Samu kari