
Tarihin Rayuwar Atiku Abubakar







Ana rade-radin manyan Gwamnonin Jam’iyyar PDP sun fara harin sauya-sheka zuwa APC a Najeriya. Gwamnonin Jam’iyyar PDP na harin bin Dave Umahi zuwa APC mai mulki

Wazirin Adamawa, Atiku Abubakar ya yi kaca-kaca da duk wadanda su ka fice daga PDP su ka koma APC. Atiku ya caccaki masu sauyin-shekar, ya ce PDP ta gawurta.

Kamfani ya kai karar ‘Dan takarar PDP Atiku gaban Alkali, yace ya rike masa kudi. NCP tace tayi wa ‘Dan takarar PDP aiki a zaben 2019, amma bai biya ta ba.

Masana sun ba Gwamnati shawarar rage facaka da raba-kafa bayan tattalin arziki ya sake rugurgujewa, su ka ce sai an yi haka, idan Najeriya ta na so ta farfado.

Tsohon Shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya ce amintakar tsohon mataimakinsa, Atiku Abubakar, da Dakta Alex Ekwueme lokacin zaɓen cikin gida na jam'iyyar PDP a sh

Yanzu nan mu ka ji an hurowa Atiku wuta ya dawo da Ma’aikatan da ya sallama. ‘Yan kwadago za su janye aiki daga kamfanin idan ba a dawo da mutane aikinsu ba.
Tarihin Rayuwar Atiku Abubakar
Samu kari