Taraba
Yan sanda tare da haɗin guiwar mafarauta sun shiga har cikin daji, sun sheke yan bindiga masu ɗumbin yawa tare da kwato mutane 40 da aka sace a Taraba.
Da alamu abubuwa za su yi sauki yayin da farashin kayayyaki musamman na abinci ya fara sauka a wasu kasuwannin Arewacin Najeriya yayin da ake cikin wani hali.
Tsagerun masu garkuwa da mutane sun kai farmaki kan garuruwan n Dekko, Lama da Monkin a karamar hukumar Zing ta jihar Taraba inda suka yi awon gaba da mutum 16.
Rundunar ‘yan sandan jihar Taraba ta karrama jami’an ta guda hudu bisa kin karbar cin hancin naira miliyan 8.5 daga hannun wani dan bindiga a yayin da suke bincike.
Hukumar zabe ta ƙasa INEC ta ce wasu 'yan daba sun hargiza zaben cike gurbi da jami'an hukumar ke gudanarwa a jihar Enugu, an lalata kayayyakin zabe gaba daya.
Dakarun sojoji na Bataliya ta 93 da ke a jihar Taraba, sun samu nasarar cafke wata mata da ake zargi da yin garkuwa da mutane, yayin karbar kudin fansa.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta ayyana zaben Majalisar Tarayya a mazabar Jalingo/Yorro /Zing a jihar Taraba a matsayin wanda bai kammala ba.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar fatattakar 'yan bindiga daga maboyarsu a jihar Taraba. Sojojin sun kuma kubutar da mutanen da aka sace.
Kungiyar CAN reshen jihar Taraba ta karyata jita-jitar cewa ta tilasta dan takarar jam'iyyar SDP janyewa dan takarar PDP a zaben da ake gudanarwa na cike gurbi.
Taraba
Samu kari