
Surukar Zahra Buhari







Mun kawo maku tarihin rayuwa da aikin Ismaila Funtua. Ismaila Isa Funtua ya na dangantaka da Marigayi tsohon Wazirin Katsina Isa Kaita C.O.N., C.B.E., LL.D, LLD

Fatima Ganduje ta ce har abada Marigayi Ajimobi ya sha gaban Gwamna Makinde. Fatima Ganduje ta jawo abin magana da kalamai a kan Abiola Ajimobi da Makinde.

Wani 'dan tsohon shugaban kasa marigayi Sani Abacha ya bayyana halin da su ke ciki bayan mutuwar Mahaifinsu. Sani Abacha ya ce Iyalan manya sun yi watsi da su.

Za ku ji irin fadi-tashin da Abba Kyari ya yi domin kare Najeriya daf da zai mutu. Abba Kyari ya taimakawa Gwamnan Bauchi lokacin da su ke jinyar Coronavirus.

Mun samu labari cewa Hanan, ‘Diyar shugaba Muhammadu Buhari, ta kartaya zargin da ake yi mata na keta alfarma da cin hakkin Anthony Okolie.

Kokarin majiyarmu na jin ta bakin hukumar DSS a kan lamarin ya ci tura kasancewar kakakin hukumar, Peter Afunanya, bai amsa kira ko bayar da amsar sakon da aka aike masa ba a kan lamarin kafin wallafa wannan labari a shafinsu
Surukar Zahra Buhari
Samu kari