
Yan kwallon Super Falcons







Najeriya ta lallasa Makwabtanta Benin a shirin zuwa Gasar Afrika. An doka wannan wasa ne a babban filin wasa na Godswill Akpabio da ke Garin Uyi a Akwa-Ibom.

Asisat Oshola ta taimakawa ‘Yan matan Barcelona doke Real a Madrid inda aka tashi 4-0. A wasan na jiya dayar ‘Yar Najeriyar nan Chidinma Okeke ta gamu da mummunan rauni.

Mun samu labari cewa Golden Eaglets sun doke ‘Yan kasar Hungary da ci 4-2 a jiya. Mai rike da kambun Najeriya, Samson Tijani, ya zura kwallaye biyu.

Za ku ji yadda Iyayen ‘Dan kwallon Najeriya, Ola Aina, su ka yi hidima domin ya yi suna. Aljazira ta kawo labarin Matashin ‘Dan kwallon Super Eagles Ola Aina mai ratsa jiki.

Mun kawo maku ‘Yan kwallon da su ka yi Namijin kokari a wasan Najeriya da Brazil. Aribo, Uzoho da Matashi Chukuwueze su na cikin jerin ‘Yan wasan da su ka ba marada kunya a wasan na jiya.

Matashin ‘dan wasa Kelechi Iheanacho mai shekaru 22 ya yi shekara guda bai ga raga ba. ‘Dan kwallon Najeriya ya ajiye mugun tarihi yayin da man City ta yi abin da ba a taba yi ba a makon nan.
Yan kwallon Super Falcons
Samu kari